A ranar Asabar ne aka fara bikin wasan wake-wake na rock, hip-hop da na kade-kade na Lollapalooza a birnin Bombay, a karo na farko a nahiyar Asiya na wannan wasan kade-kade da aka haifa a Amurka, wanda ya yadu a fadin duniya.
JARRE - FANS - ELECTRO